Hotunan Aure
Wani matashi 'dan Najeriya ya garzaya inda ya auri 'yar kasar Indiya cike da al'adunsu yayin da aka yi shagalin bikin. Ya bayyana cewa hakan ya dade yana buri.
Yayin da ake fama da rashin tsabar kudi saboda sabon tsarin CBN, wata matashiya yar Najeriya ta rike lambar akant dinta a hannu yayin da suke shagalin biki.
Bola Ahmed Tinubu, ‘dan takarar shugabancin kasa na jam’iyyar APC, yace duk labaran kanzon Kurege ne ke yawo kan cewa zai kara aure. Yace Remi Tinubu ta ishesa.
Wata matar aure 'yar kasuwa a Abuja mai suna Ijoma ta maka mijinta a gaban kotu kan zarginsa da hana ta hakkin aure, duka, naushi da duk wani nau'in cin zarafi.
Wani magidanci 'dan Najeriya ya koka kan yadda matarsa ta fice da ATM dinsa ta yi siyayya har da wacce ba a bukata.Sai dai ta bashi hakuri tare da neman yafiya.
Sarkin Zazzau, Mai Martaba Ambasada Ahmad Nuhu Bamalli a ranar Juma'a da ta gabata ya aurar da diyarsa, Gimbiya Fatima Nuhu Bamalli ga angonta Abubakar Audu.
Za a ji labari cewa Hukumar Hisba ta Kano na binciken wani malamin Islamiyya da ake zargi da yin lalata da daliban makarantar mahaifinsa da ya rasu a jihar.
Wata matar aure ta bayyana yadda ta dinga cika baki yayin da ta ke budurwa kan cewa ba za ta auri yaro ba. Ta auri wanda ta girma kuma har ta haihu da shi.
Wani 'dan Najerya ya baiwa jama'a mamaki bayan bayyana da yayi a wurin wani biki da akwatin kudi inda ya dinga watsa bandiran sabbin takardun Naira da ke wuya.
Hotunan Aure
Samu kari