Hotunan Aure
Wani matashi ɗan Najeriya ya girgiza sosai bayan wacce zai aura ta nemi ya kawp N12m domin bikin aurensu. Hakan ya fusata matashin matuƙa inda ya ce ya fasa.
Bayan shafe tsawon shekaru tana jira, wata mata yar Najeriya ta samu miji sannan sun shiga daga ciki. Ta auri sahibinta mazaunin Amurka tana da shekaru 53.
Wasu sabbin ma'aurata sun ki yarda su bi rububin yin bikin da za su kure kansu. Sun kashe kuɗin ƴan kaɗan wajen shirya bikinsu. Hotunansu sun ɗauki hankula.
Wata matashiya ‘yar Najeriya, Butter Bibi ta bayyana cewa masu shirin yin aure zasu iya kashe N400,000 kacal a bikinsu, ta ce kuma zai yiyu in sunbi a hankali.
Wata mata 'yar Najeriya ta haddasa gaddama da cece kuce yayin da ta wallafa hotunanta kashi uku, kafin aure, lokacin tana da aure da bayan mutuwar aurenta.
Wata amarya ta koka bayan ruwan sama kamar da bakin kwarya ya tarwatsa wajen taron bikinta. An gama kawata ko'ina da kayan alatu sai ga ruwan sama ya sauko.
Wani bidiyo ya nuna yadda wani wada ke shan dadi a gidansa lokacin da matarsa ta yada bidiyonsa a lokacin da take shirya shi zai tafi makaranta koyarwa TikTok.
Wata mai amfani da TikTok ta wallafa yadda wani uba ya fashe da kuka wiwi yayin bikin diyarsa, kuma hakan ya tsuma zukatan mutane da dama a soshiyal midiya.
Dan Gwamna Abdullahi Sule na jihar Nasarawa, Zakari Sule, ya angwance da sahibarsa, Alysa a McKinney Roughs Nature Park, Texas, kasar Amurka a ranar Asabar.
Hotunan Aure
Samu kari