Hotunan Aure
Wata tsohuwa ta yi fice sosai a intanet bayan wani bidiyon TikTok ya nuno lokacin da take jerawa da mijinta a ranar aurensu, bidiyon ya yadu a soshiyal midiya.
Jama’a sun yi cece-kuce kan wani bidiyo na wata amarya da ango a ranar bikinsu. An gano amaryar ta yi murtuk da fuska yayin da suke jerawa da sahibin nata.
Wata mata ta haddasa cece-kuce a soshiyal midiya bayan ta wallafa bidiyon aurenta da wani hadadden matashi dan Najeriya. Mutane sun bata shawarwari kan zamansu.
Wata matashiyar budurwa yar Najeriya wacce ke burin yin aure a shekaru 22 ta wallafa wani bidiyo da ke nuna burinta bai cika ba har sai da ta kai 27 a duniya.
An samu hargitsi a wajen wani bikin aure da ya gudana a Lagas yayin da gobara ta tashi. Yan bikin suna ta gudun tsira yayin da gobarar ta lakume kayan alatu.
'Yan mata a kafar sada zumunta sun yi martani mai zafi bayan ganin yadda wani magidanci ke cin duniyarsa da tsinke tare da matansa guda biyu a cikin gindansu.
Budurwa ta ziyarci saurayinta har gida domin ganin inda yake rayuwa da kuma jin dadinsa. Ta bayyana fushi bayan da ya bata abinci mai ban mamakin gaske a gidan.
Wani shehin malami a birnin tarayya Abuja, Sheikh Ayuba Abubakar, ya koka kan yadda ake samun ƙaruwar mutuwar aure a tsakanin al'ummar musulmi musamman matasa.
Wani suruki ya shawarci angon diyarsa da ya zamo mai hakuri da matarsa sannan ya dauke ta kamar kanwarsa. Mutane da dama sun jinjinawa uban amaryan kan haka.
Hotunan Aure
Samu kari