Hajjin Bana
In Ajali yayi kira: Allah ya karbi ran watai maniyaciya a filin tashin jirgin sama a Sokoto, an fara jigilar maniyyata aikin hajjin bana zuwa kasa mai tsarki
Alamu sun bayyana cewa fiye da rabin maniyyatan jihar Jigawa ba za su samu damar gudanar da aikin Hajjin bana sanadiyar gazawar da suka yi wajen bayar da cikon
Maniyyata aikin hajji daga Najeriya zasu akalla N1,500,000 kafin su sami daman sauke babban rukunin musulunci bana. Zuwa yanzu, hukumar kula da ayyukan Hajji ta
Dangane da jin dadin alhazai, alhazai za su samu mahalli mai inganci kuma kusa da harami kamar yadda sauran kasashen duniya ke samu suna jin dadi aikin su.
Uba yace zasu biya kudaden gidajen ne bayan sun tabbatar da kyan gidan da kuma kusancinsa da harami bakamar yadda akeyi da ba ace wai ga kayyadadden Kudi ba.
Baicn wannan hukumar tayi sabon tsarin bada kudin guzuri ga alhazan. A sabon tsarin hukumar alhazan ke da alhakin baiwa alhazan kudaden guzurinsu ta hanyar bank
A cewar shugaban sashin hulda da kafafen yada labaran hukumar, Alhaji Uba Mana, sharudan za su taimaka wajen kawo karshen samun masu safarar miyagun kwayoyi
Hajjin Bana
Samu kari