Jihar Gombe
Tsohon gwamnan jihar Gombe, Ibrahim Hassan Dankwambo, ya bukaci magajinsa, Muhammadu Inuwa Yahaya, da ya tunkari matsalolin da ke gabansa maimakon yin korafi.
Rundunar ‘yan sandan jihar Bauchi ta bayyana cewa ba a rasa rai ko daya ba a yayin rikicin da ya wakana tsakanin garuruwan da ke kan iyaka a Bauchi da Gombe.
Wani mutumi mai suna Haruna Buba mai shekaru 32, ya kashe mahaifinsa a ranar Asabar a kauyen Zange da ke karamar hukumar Dukku ta jihar Gombe a kan wata gona.
Gombe - Yayinda siyasar jihar Kano ta dau sabon salo gabanin zaben shugabannin jam'iyyar APC da za'ayi, an rantsar da sabbin shugabannin jam'iyyar na Gombe.
Jami'ar Kashere a jihar Gombe, ta kori wasu dalibanta 23, bisa laifin aikata ta'annuti a fannin jarrabawa. Ta kuma an kusa dawowa karatu nan ba dadewa ba..
Mai marataba sarkin Gombe, Alhaji Abubakar Shehu III, ya aike da tawaga ga gwamna Inuwa Yahaya, domin sanar da shi naɗin sarautar Ɗan Maje da masaurata ta masa.
Tsohon mataimakin gwamnan jihar Gombe, tare da wasu manyan jiga-jigan jam'iyyar APC a Gombe, sun fice daga jam'iyya mai mulki, sun koma jam'iyyar hamayya PDP.
Jami'an tsaro a jihar Gombe sun yi nasarar kame wasu ma'aikatan asibiti da suka karkatar da gidajen sauro sama da 5000 wadanda aka kawo don a rarrabawa talakawa
Gwamnan jihar Gombe, Muhammadu Inuwa Yahaya ya ce a dawo dashi hanya idan an ga ya kauce. Daily Trust ta ruwaito cewa, Gwamnan ya bayyana hakan ne a tattaunawa.
Jihar Gombe
Samu kari