Jihar Gombe
Jihohin Arewa an san su da noma, duk da haka ake samun yawaitar tsadar abinci. A wasu jihohi uku na Arewa, an samu tsadar abinci fiye da Legas da wasu jihohin k
Gwamna Inuwa Yahaya na jihar Gombe, ya yi zargin cewa Sanata Danjuma Goje mai wakiltan yankin Gombe ta tsakiya, ya yi kokarin tayar da tarzoma ne a jiharsa.
Danjuma Goje ya nemi Sufeto Janar na 'yan sanda, Alkali Baba da babban Atoni Janar kuma ministan shari'a, Abubakar Malami da su binciki harin da aka kai masa.
Wasu makiyaya sun kama dan uwansu mai shekara 15, Nuhu Jabir, sun mika shi hannun jami'an yan sanda kan zarginsa da ake yi na kashe wani makiyayi mai suna Cindo
Kimanin kwana guda bayan an kai wa mahaifinta hari, Dr Hussaina Danjuma Goje ta ajiye aikinta a matsayin kwamishinan muhalli da albarkatun daji na jihar Gombe..
Jam’iyyar APC reshen jihar Gombe a zamanta na majalisar zartarwa na ranar Asabar, ta yi tir da kakkausar murya kan abin takaicin da ya janyo asarar rayuka.
Gwamnatin jihar Gombe ta caccaki tsohon gwamnanta kuma Sanata ma wakiltan mazabar Gombe ta tsakiya, Mohammed Danjuma Goje, bisa rikicin da ya auku cikin jihar.
Wasu da ake zargin yan daba ne, a ranar Juma'a, sun hana Sanata Muhammad Goje shiga garin Gombe. Goje, wanda ya tafi Gombe domin halartar daurin aure, ya dira a
Gwamnan jihar Gombe ya bayyana bukatar kwashe tubabbun 'yan Boko Haram daga jiharsa, inda ya bayyana cewa ya kamata a kai su jihar Borno, cikin jami'ar soji a B
Jihar Gombe
Samu kari