Labaran kasashen waje
Gwamnatin Taliban na kasar Afghanistan ta sanar da sabuwar doka na dakatar da mata daga zuwa jami'o'in gwamnati da masu zaman kansu. Dokar ta fara aiki nan take
Daga karshe dai an cire fuskar sarauniyar Ingila a jikin kudaden kasar Ingila, kuma an sanya na sabon sarki Charles, za a fara kashe sabbin kudaden kasar kusa.
Wata budurwa ta ba da mamaki yayin da tace babu wanda ya isa ya daga bikinta, ta zo wurin biki da ciwo a kafarta. Ta ce tana kaunar mijinta sosai ba kadan ba.
Bayan cikar shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari, shakara tamanin a duniya ana ganin kamar ya fi kowa tsufa a cikin shugabannnin duniya yanzu, mun haɗa wasu biyar.
Wata kasar waje ta kirkiri wani inji mai ban mamaki da zai iya kyankyashe jarirai a madadin haihuwa. Wannan lamari dai shine na farko a duniya kuma ba taba ba.
Matashi dan kasar Zambia ya tafi taya kasar Ukraine yaki, ya rasa ransa cikin kankanin lokaci. An dawo da gawarsa kasarsu yayin da ya samu rakiyar jama'a kasar.
Wani gidan cin abinci ya ba da mamaki yayin da aka ga attajirai masu manyan motoci ke tsayawa domin siyan tuwo. An ga lokacin da kowa ke bin layi domin tuwon.
Ba za a yi kuskure ba idan aka ce Shugaban Rasha Vladmir Vladimirovich Putin shine mutumin da aka fi magana a kansa a duniya a yanzu tun bayan da kasarsa ta kut
Wata kyakwayar matar aure ta wallafa bidiyon mijinta yana yi musu girki a gida. Matar ta ce galibin lokuta shine ya ke girki a gidan akasin wasu al'adun duniya.
Labaran kasashen waje
Samu kari