Labaran kasashen waje
Kasar Amurka ta bayyana matsayarta na karshe kan batun karar da aka shigar na zargin da ake yiwa yariman Saudiyya Muhammad Bn Salman. Amurka ta ba da bayani.
Wani matashi ya bayyana yadda ya makala ma kansa gashin kanti a matsayin gemu a cikin wani bidiyo. Mtashin ya jawo cece-kuec yayin da jama ke kallo abin ya yi.
An bankado gawarwakin jarrai a firij din wata mata a kasar Faransa. An fara bincike, ya zuw ayanzu ba a gano musabbabin mutuwar jariram guda biyu ba tukuna.
Kasar Saudiyya ta bayyana bude wani tsohon babban birninta da ke da dimbin tarihi, ta ce kowa zai iya ziyarta don ba ido aminci da kuma ganin yadda ginin yake.
Yayin da ake ci gaba da wasannin World Cup, mata a kasar Ingila sun ce kallon kwallon ya fi dadi a Qatar, domin kuwa babu mazan da suka sha barasa suke barna.
A yau ne muka samu labarin cewa, mataimakin shugaban kasar Najeriya zai shilla kasar waje domin halartar wani taron kasuwanci da za a gudanar a kasar Vietnam.
Amurka ta fitar da cikakken jerin sunayen kasashen duniya da ta kira masu keta hakkin addini. A baya, Amurka ta taba saka Najeriya cikin irin wannan jerin.
Kasar Indonesiya za ta yi sabuwar doka da za ta fara hukunta masu aikata zina da zaman dadiro da wasu ababe da kasar ke ganin sun ci karo da al'ada da tarbiya.
Kungiyar kiristoci ta Najeriya ta bayyana zargin cewa, hukumar alhazai ta kasa tsagin kiristoci ya cinye kudaden wasu alhazai da suka biya don zuwa Rome bana.
Labaran kasashen waje
Samu kari