Fittaciyar Jarumar Kannywood
Jaruma Aisha Aliyu Tsamiya ta fito fili ta sanarwa duniya sirri da burin cikin ranta, wanda ya yi daidai da ra’ayinta. Jarumar ta bayyana cewa karatu ke gabanta
Shahararren dan wasan Hausa Fim, Adam a Zango ya bayyana cewar gaskiya ne ya taba yin soyayya da fitacciyar jarumar Kannywood, Nafisa Abdullahi, a wata hira.
Yanzu mun kawo maku takaitaccen tarihin Fati Washa ne kuma. Yau dai mu na jin lekawa ne zuwa Filin wasan kwaikwayon Hausa watau Kannywood domin a shakata.
Jarumar Fim din Hausa da aka fi sani da suna Kannywood, Maryam Booth ta watsa wasu hotunan ta sanye da kayayyakin wasu kabilun Najeriya daban daban.
Bayan sun gama wasan ne, sai masoyan Nafisa suka dinga yin kokarin kusantar ta don daukan hoto da ita da kuma ganawa da tauraruwar ta Kannywood, amma.
Shaidan dai ya shiga tsakanin jarumai matan ne a jihar Kaduna yayin da suke bakin aiki wajen shirya wani fim a garin na Kaduna, kamar yadda jaridar Rariya ta ru
Bayan wani dan takaitaccen hutu daga masana’antan shirya fina-finai, jarumar Kannywood, Nafisat Abdullahi ta dawo da ‘kwalkwali’ a cikin wani saban shirin fim.
aruma Nafisa Abdullahi tana daga jerin jaruman da babu kamarta awajen iya acting a film. sabida gogewarta ne yasa ta dauki gwarzuwar shekara yafi sau uku tun
Daya daga cikin masu shiryawa da kuma daukar nauyin finafinan Hausa, Safwan Kwankwaso, ya bayyana cewar sun yi matukar shan wahala kafin su kammala daukar sabon
Fittaciyar Jarumar Kannywood
Samu kari