Fittaciyar Jarumar Kannywood
Rahotanni sun kawo cewa tsohon mijin shahararriyar jarumar nan ta Kannywood, Sadiya Gyale wato Alhaji Abubakar Muhammad ya amsa kiran mahallicin sa. Marigayin ya amsa kiran Allah ne a birnin Istanbul na ƙasar Turkiyya.
Zama guri ɗaya tsautsayi inji kifi domin kuwa a yau dandalin kannywood na shafin NAIJ.com, ya kawo muku jerin wasu shahararrun 'yan shirin fim, da suke buga harkokin su na kasuwanci bayan sana'ar ta su ta fim da suka shahara akai.
Rahotanni sun kawo cewa tsohuwar jarumar nan da aka dama dasu a baya a dandalin shirya fina-finan Hausa, Abida Muhammad za ta yi aure. Wannan dai shine karo na biyu da jarumar zata yi aure, domin mijin ta na fari Hamza.
Shahararriyar jarumar nan ta Kannywood, Maryam Booth ta saki wasu kyawawan hotunan ta da ta dauka a kwanan nan. A cikin hotunan jarumar ta haska sannan kuma ta fito shar da ita inda tsantsar kyawunta na usuli ya bayyana.
Nafisa Abdullahi ta wallafa wannan hoto ne dai domin taya jarumar fim din Indiyan murnar zagayowar ranar haihuwarta, inda ta kuma kara da cewa da gangan ta sanya hoton da ta san sai wasu sun tofa albarkacin bakin su.
Jarumar, mai shekaru 22 a duniya, ta ce "Gaskiya na yi matukar sa'a da masu shirya fim din Gwaska su ka ga cancanta da dacewa ta a cikin shirin. Shine shirina na farko. Adam Zango ya kashe fiye da miliyan bakwai wajen shirin fim
Fitacciyar tsohuwar jarumar nan ta dandalin shirya fina-finan Hausa Fati Muhammad ta maida maratani ga wasikar wani mutum mai suna mai suna Datti Assalafiy bayan ya yi korafin cewa tana biyewa masu kudi yan siyasa suna kwana dasu.
Sai dai Hajiya Saratu tace a yanzu ba zata dinga fitowa a irin wasu halaye ba, kamar mutum ya dinga ihu, ko zurawa a guje, da dai makamantansu, don a yanzu gira yazo, don haka sai dai ta dinga taka rawar nutsuwa, a cewarta.
Assalamu alaikum, sunana Fati, wanda aka fi sani da Fati Shu’uma, naga wani Posting da wata jaridar Mikiya ta yi a shafin Facebook, inda take cewa wai tayi hira da ni,kuma nace babban burina shine in auri shugaban kasa Baba Buhari
Fittaciyar Jarumar Kannywood
Samu kari