Fittaciyar Jarumar Kannywood
Shahararriyar jaruman nan ta shirin wasan kwaikwayo na hausa, Saratu Gidado, wadda ta fi shahara da Daso, ta kore tuhumar jifa da wasu ke yi mata na mutuwar aur
Fati Washa ta bi sahun dubban masoya Adam Zango wajen tallata sabon fim din sa da ke gab da fitowa mai suna ‘Gwaska’ in da ta rera wakar kamar ita ta rubuta shi
Shaharariyyar jarumar nan ta Kannywood Fati Abubakar wacce aka fi sani da Fati Shu’uma ta bayyana fim din ‘Basma’ a matsayin fin din da ya fi ba ta wahala.
Shaharariyyar matashiyar nan ta fina-finan Kannywood, Fati Abubakar ta ce ana kiranta da suna Shu'uma ce saboda rashin jin da ta nuna a fim din Shu'uma.
Shahararren jarumin nan na Kannywood, Ali Nuhu ya karyata rade-radin dake yawo, cewa ya auri fitaciyyar jarumar Kannywood Hadiza Gabon cikin sirri a jihar Kano.
Tsohuwar jaruma wacce ta shahara a dandalin Kannywood a lokacin baya, Mansurah Ish, ta fayyace dalilan da suka sanya ta kafa gidauniyar “Todays life Foundation”
Tsohuwar jaruma, Mansurah Isah ta goyi bayan furucin Umma Shehu kan martanin da ta maida wa Ummi ZeeZee na cewa yan wasan yanzu sun fin a baya gogewa.
Fitaciyyar ‘yar wasan nan ta Kannywood wacce aka fi sani da suna Fati SU ta bayyana cewaa akwai wasu abubuwa guda uku dake matukar burgeta a Kannywood.
Fitacciyar jarumar Fim din nan da aka sallama daga Kannywood, Rahama Sadau ta kafa tarihi, inda tashin farko, Fim din yayi suna tare da karbuwa a masana’antar
Fittaciyar Jarumar Kannywood
Samu kari