Fittaciyar Jarumar Kannywood
Daga cikin abubuwan da gajiyayyun suka samu daga hannun Hadiza akwi shinkafa, Taliya, suga da sauran kayayyakin hatsi, inda aka hangesu cikin farin ciki a yayin da suke kwasar rabonsu, kamar yadda majiyar NAIJ.com ta ruwaito
Hauwa Maina ta rasu, karanta wasu muhimman bayanai game da ita guda 8 da baka sani ba A ranar Talata 2 ga watan Afrilu ne Kannywood ta yi gamu da rashin fitacciyar jaruma, Hauwa Maina, wanda ta rasu a Asibitin Malam Aminu Kano bay
Daga karshe ya bayyana ma majiyar mu cewar duk a cikin wakokinsa ya fi kaunar wakar ‘Dan Adaln Mubi’ da kuma ‘Sardaunan Dutse’, musamman saboda a cewarsa duk abinda ya fada a cikin wakar ya gansu a zahiri, wasu kuma ya ji su.
A kwanakin baya ne dai rahotanni suka bayyana cewar, tsohon dan wasan kwallon kafar, Kanu, zai fito takarar neman shugabancin kasa. Saidai daga bisani Kanu ya fito ya nesanta kansa daga wannan rahoto. Kanu ya yi fice wajen aiyukan
A cikin hirar, Zee Zee ta bayyana cewar tana matukar girmama marigayi dan Ibro da marigayiya Aisha Dan Kano, sa’annan tace ita mutumce mai yawan karanta Al-Qur’ani da Hadisan Manzon Allah don kara samun haske a Musulunce.
Zee Zee tace: “Duk yawanku bana tsoron fuskantarku wajen yi muku RADDI domin ni a rayuwata ban san wani abu da ake kira tsoro ba, balle tsoron wani kato ya taka min birki wajen fadar gaskiya akan ra'ayina dangane da harkar siyasa.
Shahararriyar jarumar nan da tayi fice a harkar shirya fina-finan Hausa Maryam Both tayi raddi ga masu amfani da sunanta a shafukan yanar gizo. Jarumar tayi Allah ya isa ga masu amfani da sunan nata suna bata mata suna.
Fitaciyyar jarumarnan ta Kannywood wacce aka fi sani da Fati KK ta yi cikakken bayani game da mutuwar aurenta. Ta ce ta fuskanci kalubale da dama amma ta shanye iyakaci ta zauna ta sha kukanta amma bata taba neman a sake ta ba.
“Allah na gani na yi iya bakin kokarina don ganin aurena ya zauna lafiya, amma hakan bai yiwu ba, saboda mijina auri saki ne, kafin ni ma ya saki mata sama da 15, don haka ba kai na farau ba. Yarona Arafat ne na 11 a cikin yayansa
Fittaciyar Jarumar Kannywood
Samu kari