Yaki da ta'addanci a Najeriya
n tattaro cewa matasan sun jibge tayu a kan hanya inda suka far wa wasu da ba su ji ba ba su gani ba, lamarin da ya yi sanadin mutuwar wani mutum mai suna Dan A
Wannan ci gaban dai na zuwa ne a daidai lokacin da sojoji suka ci ga da kai hare-hare kan 'yan ta'addan da kuma fafatawa tsakanin mayakan ISWAP a jihar Borno.
A kalla hudu daga cikin ‘yan ta’addan ne sojojin Operation Whirl Stroke (OPWS) da ke aiki na musamman a Benue suka kashe. Wasu da dama sun tsere daga sansanin.
Mataimakin shugaban kasa, Yemi Osinbajo ya bayyana irin mutanen da za su iya magance matsalolin tsaro a Najeriya. Ya ce Buhari da makamantansa ne kawai za su iy
An wallafa manuniyar ta’addanci ta duniya, GTI ta shekarar 2022 wacce ta bayyana yadda ta’addanci da rikice-rikicen kasashen duniya ya kasance. GTI din da cibiy
Domin magance matsalar rashin tsaro, Dele Momodu ya gana da Sheikh Gumi inda ya nemi shawari kan yadda za a kawo karshen matsalar tsaro a Arewancin Najeriya.
Wasu da ake zargin mayakan Boko Haram/ISWAP ne sun kara kai hari kauyen Kautikari da ke karkashin karamar hukumar Chibok inda suka halaka dan dagacin kauyen, Bu
Tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo ya bada labarin haduwarsa da yan kungiyar ta'addanci ta Boko Haram a shekarar 2021. Tsohon shugaban kasar ya gana da wasu
Jami'an yan sanda a Jihar Zamfara sun ceto mutane 24 da masu garkuwa suka kama su ciki harda jinjiri dan watanni bakwai, mata masu shayarwa bayan musayar wuta d
Yaki da ta'addanci a Najeriya
Samu kari