Yaki da ta'addanci a Najeriya
Rundunar sojin Najeriya ta bayyana adadin 'yan ta'addan da ta hallaka cikin watanni 7 na shekarar da ta gabata. An bayyana adadin wadanda suka mika a wuya.
Daga karshe dai gwamnatin Buhari ta amince da ayyana 'yan bindiga a matsayin 'yan ta'adda. A cikin wasu takardun gwamnati, an ga yadda lamarin ya kaya a hukuma.
Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa ta samu izinin fara amfani da sabbin jiragen 'Super Tucano' wajen ragargazan yan bindiga masu garkuwa da mutane a fadin tarayy
Kungiyar 'yan Arewa su roki Buhari, sun ce don Allah ya tuna da alkawarin da ya dauka ya kuma cika a shekarar nan ta 2022. Sun ce ya kamata ya kawo sauyin tsaro
Hukumar Kula da Shige da Fice na kasa, NIS, ta yi gargadin cewa akwai yiwuwar 'yan ta'adda na kasashen waje su kawo hari a babban birnin tarayya Abuja, Daily Tr
Gwamnan jam'iyyar APC ya ce yanzu kam ya gano masu daukar nauyin ta'addanci a jiharsa. Ya ce lokaci ya kusa da zai bayyana sunayen wadanda suke aikata wannan.
Ministan yada labarai da al'adu, Alhaji Lai Mohammed ya bayyana cewa, babu shugaban kasar da zai iya magance matsalar tsaro a shekara mai zuwa a Najeriya yanzu.
Ministan Buhari ya bayyana irin kokarin da shugaba Buhari yayi wajen tabbatar da cewa 'yan ta'adda basu kwace Najeriya ba zuwa yanzu. Ya bayyana dalilin haka.
Rundunar ‘yan sandan jihar ta samu nasarar halaka ‘yan bindiga a kauyen Riheyi da ke wuraren Fatika a karamar hukumar Giwa, The Nation ta ruwaito. Jami’in hulda
Yaki da ta'addanci a Najeriya
Samu kari