Yaki da ta'addanci a Najeriya
Gwamna Aminu Bello Masari na jihar Katsina ya bayyana zarginsa ga mazauna kauyuka da ke kewayen jihar da ba 'yan ta'adda bayanan sirri domin aiwatar ta'addanci.
Dakarun rundunar sojoji na 1 Division sun yi nasarar halaka dan bindiga guda daya tare da kama wasu uku da ake zargi a ranar Litinin. Mai magana da yawun rundu
Wani birni mai cike da walwala a Kamaru mai suna Bamenda a yanzu ya zama mayanka da zangon mutuwa tun bayan barkewar yaki shekaru biyar da suka gabata zuwa yau.
Hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi na kasa NDLEA ta ce ta kama dagajin kauyen Ruga, a karamar hukumar Shagari kan laifin sayar da muggan kwayoyi.
Yan bindiga a ranar Laraba sun kashe sojoji guda uku a wani harin kwanton bauna da suka kai musu a karamar hukumar Bungudu, Daily Trust ta rahoto. Mazauna garin
Jami'an tsaro na jihar Benue, BSCVG, sun kama wasu mutane biyar da ake zargin mayakan kungiyar Ambazonia ne a Jihar Benue, The Punch ta rahoto. Mashawarci na mu
An rahoto cewa wasu yan bindiga sun tare hanyar Katsina zuwa Jibia a ranar Laraba kuma suka sace matafiya da a yanzu ba a tantance adadinsu ba. Wani shaidan gan
Abdullahi Shinkafi, shugaban kwamitin sassanci da yan bindiga a Zamfara ya koka kan yadda ake tafiyar hawainiya wurin bincike da hukunta yan bindiga. Ya dora l
Rundunar yan sandan Najeriya a Yobe ta kama sojoji da ake zargi da hannu a kisar fitaccen malamin addinin musulunci, Sheikh Goni Aisami wanda aka kashe ranar Ju
Yaki da ta'addanci a Najeriya
Samu kari