Yaki da ta'addanci a Najeriya
Dakarun 'Operation Forest Sanity' a ranar Talata sun kai samame sansanin yan bindiga da ke garuruwan Kuriga da Maina a karamar hukumar Chikun inda suka ceto mut
Kakakin yakin neman zaben shugaban kasa na jam'iyyar APC, Festus Keyamo, ya ce gwamnatin tarayya karkashin jam'iyyar ta rage karfin Boko-Haram zuwa ba komai.
Yan bindiga da ba a san ko su wanene ba sun sace kwamishinan labarai, al'adu da yawon bude ido, na Jihar Nasarawa, Mallam Yakubu Lawal. Lamarin ya faru ne a dar
Wasu tubabbun yan ta'adda, a ranar Asabar, sun yi aikin tsaftacce unguwanni a garin Maiduguri, babban birnin jihar Borno, The Cable ta rahoto. A cewar kamfanin
Tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo ya bukaci yara da ke makarantar marayu a Maiduguri, Jihar Borno, su mayar da hankali kan karatunsu yana mai cewa shine ab
Wasu mambobin kungiyar bijilante biyu sun mutu sakamakon gumurzu da suka yi da yan bindiga a garin Gasakpa a gundumar Gawu, karamar hukumar Abaji, Abuja. Wani m
Yan ta'adda suna kara samun gindin zama a garuruwan Kaduna tare da kafa 'gwamnati' da 'sansani na dindindin' a jihar ta Arewa maso yamma kusa da babban birnin
Wasu da ake zargi yan bindiga ne suka kai hari kauyen Buwade a karamar hukumar Illela na Jihar Sokoto kuma an rahoto sun kashe mutum 11. Tsohon shugaban karamar
Tsohon Ministan Wasanni da Cigaba Matasa, Bolaji Abdullahi, a ranar Laraba ya bukaci yan Najeriya su fatattaki jam'iyyar APC a zaben 2023, yana mai cewa jam'iyy
Yaki da ta'addanci a Najeriya
Samu kari