Gwamnatin tarayyar Najeriya
Gwamnatin tarayyan Najeriya ta bayyana cewa ta samu nasarar tura wa talakawan kasa kudi dala miliyan $300m cikin shekara hudu a tsarin tallafin N5,000 duk wata
Daya daga cikin ministocin Buhari ya kamu da cutar Korona bayan shafe dogon lokaci yana tsallake rijiya da baya daga kamuwa daga cutar ta Korona. Ya bayyana kam
Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta sake tsawaita lokacin cigaba da hada layukan wayoyin salula da lambar zama dan kasa NIN da watanni uku. The Cable ta ruwaito cewa
Minsitan yaɗa labaru da al'adu, Alhaji Lai Muhammad, yace matsalar tsaro ce babbar damuwar da ta dagulawa gwamnatin shugaban kasa, Muhammadu Buhari, lissafi.
Kauyukan Kwapre, Dabna, Lar, Zah da sauran wasu kauyuka ne a gundumar Garaha, wanda daga nan ne mahaifar babban sakataren gwamnatin tarayya, Boss Mustapha.
Rahoto ya nuna cewa mutanen kauyuka da dama a Gundumar Guraha, inda sakataren gwamnatin tarayya ya fito, sun gudu daga gidajen su saboda harin yan bindiga.
Antoni Janar ɓa ƙasar nan (AGF) kuma ministan shari'a, Abubakar Malami, ya bayyana yadda Buhari ya yi abinda ba kowane shugaba ke iya yi ba cikin shekara ɗaya.
Ministan sadarwa da tattalin arzikin zamani, Farfesa Isa Ali Pantami, yace haɗin guiwar gwamnatin Najeriya da kamfanin Huawei Nigeria zai amfanar da matasa.
Jim kaɗam kafin fara taron sharo a fadar shugaban ƙasa dake babban birnin tarayya Abuj, shugaba Buhari ya rantsar da sabon ministan ayyuka, gidaje, Muazu Sambo
Gwamnatin tarayyar Najeriya
Samu kari