Gwamnatin tarayyar Najeriya
Gwamnatin tarayya a ranar Talata ta ce ba ta da hurumin daidaita farashin iskar gas ta girki saboda abu ne wanda kasashen duniya ke daidaitawa amma za ta duba.
Hukumar aikin Hajji ta ƙasa, NAHCON, ta bayyana cewa yan Najeriya musamman maniyyata su fara shiri tun yanzun domin bana zasu samu damar aikin Hajjin 2022.
Gwamnan jihar Edo, Godwin Obaseƙi ya bayyana cewa ta hanyar bada ingantaccen ilimi tun a matakin farko za'a iya kawo karshen ayyukan yan bindiga a Najeriya.
Ministan kwadugo da samar da ayyuka yi, Dakta Chris Ngige, ya bayyana matakin da gwamnatin tarayya take ciki a kokarin ta na sakin kuɗaɗen da ASUU take bukata.
Biyo bayan kaddamar da sabon shirin cefanar da gidaje na gwamnatin tarayya, mun tattaro muku matakan da zaku bi, ku mallaki gida cikin dauki daga dakunan ku.
Gwamnatin Najeriya na shirin aikin gyara taswirar Najeriya, lamarin da zai kawo canja taswirar Najeriya mai shekaru sama da 41 da gwamantin Kanada ta samarwa ka
Ministan harkokin cikin gida, Rauf Aregbesola, ya bayyana cewa, har yanzun mafi yawan fursunonin da suka bata, bayan harin gidan yari ba su sami dawowa ba.
Jihohi talatin da shida da babban birnin tarayya sun samar da kudi har N849.123 biliyan na kudin shiga a shekarar 2021, wanda ya bayyana cigaba fiye da na 2020.
Tawagar ma'aikatan gwamnatin tarayya a ma'aikatar kasuwanci da zuba hannun jari sun yi kira ga shugaba Buhari ya cire matar ministan kwadugo daga ofishinta
Gwamnatin tarayyar Najeriya
Samu kari