Gwamnatin tarayyar Najeriya
Akwai kason 13% da ake warewa Jihohin da ake da arzikin fetur, wanda Gwamnoni suke bin gwamnati. Ana zargin Gwamnoni sun karbi biliyoyi, amma sun yi shiru.
Gwamnatin tarayya karkashin ma’aikatar jin kai da walwalar ‘yan kasa, ta kara N30 kan kowanne kwano daya na abincin daliban firamare wanda a baya yake N70.
Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa, kashi 63 na ‘yan Najeriya ne ke cikin matsanancin are fatara ta rashin abinci, kiwon lafiya,makamashi mai tsafta da aikin yi.
Wani rahoto da CH ta fitar ya nuna cewa miliyoyin yan Najeriya a jihoji 25 ne zasu sake fuskantar matsananciyar yunwa sakamakon rashin isasshen abinci a 2023.
Lai Mohammed, ministan labarai da al'adu na Najeriya ya ce gwamnati na saka idanu sosai kan canje-canjen da ke faruwa a kamfanin Tuwita bayan Elon Musk ya siye.
Ministan harkokin cikin gidan Najeriya, Rauf Ogbeni Aregbesola zai hadu da Gwamnoni. Ministan ya dade yana kuka kan yadda ake tsare dubban mutane a kurkuku.
Wasu ‘Yan Majalisa sun bukaci Shugaban kasa ya sauke Minista daga Kujerarta. Sadiya Umar Farouq ta tsokano fushin Majalisa ne a game da batun ambaliyar ruwa.
A yayin da za a ci bashin Naira Tiriliyan 8 domin a cike gibin kasafin kudin shekara mai zuwa, Gwamnatin Najeriya za ta saye sababbin motocin Naira Biliyan 23
Gwamnati tace akwai hadari ga zaman lafiya da tsaro idan har shugaban kungiyar IPOB ya bar hannun hukuma. Lauyan da yake kare jagoran na IPOB ya musanya wannan.
Gwamnatin tarayyar Najeriya
Samu kari