Gwamnatin tarayyar Najeriya
Ministan ayyuka na musamman, George Akume, ya yi bayanin yadda gwamnatin Buhari ta zaɓo mutum 447 daga cikin 5000, ta basu lambobin karramawa na kasa Yau Talata
Shugaban ƙasa, Alhaji Muhammadu Buhari, ya jajanta wa hadiminsa, Buhari Sallau, dangane da rasuwar mahaifiyarsa Hajiya Maryam Muhammad, ya nata addu'ar gafara.
Hukumar kula da talla na Najeriya, ARCON, ta ce ta shigar da kara kan kamfanin Meta Platforms Incorporated (masu Facebook, Instagram da WhatsApp) da wakilin ta
Mai girma shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari, ya amince zai girmama gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Zulum, da lambar CON ta ƙasa a ranar 11 ga watan nan.
Kotun ma'aikata dake zama a birnin tarayya Abuja ta kori ƙarar da ɗalibai suka shigar da ƙungiyar ASUU da gwamnatin tarayya don tilasta musu a janye yajin aiki.
Alamu sun bayyana a ranar Laraba cewa gwamnatin tarayya na iya janye rijistar kungiyar malamai na, ASUU, a matsayin kungiyar kwadago a Najeriya saboda dalilai.
Rotimi Akeredolu, gwamnan Jihar Ondo, ya ce jiharsa za ta siyo wa jami'an hukumar tsaro da yankin yamma, Amotekun makamai, rahoton The Cable. Babban lauyan mai
Kungiyar malaman jami'o'i ta ƙasa ASUU tace tuni ta fara haɗa kan lauyoyinta da zummar ɗaukaka ƙara game da hukuncin kotun ma'aikata da ya umarci ta koma aiki.
An yi afuwar N16tr na haraji ga Dangote, Sinotrucks West Africa, Lafarge Africa Plc, Honeywell Flour Mills Nigeria Plc, Jigawa Rice Limited, da Stallion Motors/
Gwamnatin tarayyar Najeriya
Samu kari