Ma'aikatar Ilimin Najeriya
Ministan ilimin Najeriya ya bayyana cewa, Najeriya ba ta da isassun likitoci, kuma shekaru sama da 120 za a dauka kafin a iya cike irin wannan gibin a Najeriya.
Gwamnatin tarayyar Nigeria ta shirya kaddamar da shirin ta na ilimantar da ‘yan Najeriya miliyan 2 duk shekara don daga mu su darajar su wurin samar da ci gaban
Kano - Gwamnan jihar Kano, Dakta Abdullahi Umar Ganduje, ya amince da bukatar shugabannin kwalejin Sa'adatu Rimi na ɗaga likafar kwalejin zuwa matsayin jami'a.
Gwamnatin shugaba Buhari ta bayyana cewa, za ta fara biyan daliban jami'a da ke digiri da kuma masu NCE dake karanta fannin ilimi a makarantun gwamnati....
Kwararren malami kuma shugaban Jami'ar Al-Istiqamah da ke jihar Kano ya bayyana wasu abubuwan da suka jawo tabarbarewar ilimi da jarrabawa a Arewacin Najeriya.
Masani a fannin ilimin koyarwa ya bayyana cewa, Najeriya tana da malaman makaranta masu kwazo da kwarewar da za su iya gogayya da kowane malami a duniyar nan.
Shugaban ƙasa, Buhari ya bayyana wa duniya a wurin taron ilimi daje gudana a Landan cewa yan Najeriya na sane da fifikon da ilimi ke da shi a rayuwar yayansu
Bayan shafe shekaru ana kai ruwa rana, majalisar dattijai ta amince da daidaita tsakanin kwalin HND da na digiri. Ana kuma shawartar kamfanoni su amince da haka
Gwamnatin tarayya ta ɗauki nauyin biyan kudin makarantar daliban kwalejin FCFM da yan bindiga suka sace a jihar Kaduna, kuma zata canza wa kwalejin wurin zama
Ma'aikatar Ilimin Najeriya
Samu kari