Gwamnatin Najeriya
Alhaji Aliko Dangote ya yaba da kokarin da Bola Tinubu ke yi a wata wasika da ya rubuta masa. Ya yabawa Tinubu kan ayyukan raya kasa da ya ke a Najeriya.
Tsohon sakataren gwamnatin tarayya, Bababchir Lawal ya ce wasu manyan 'yan APC da gwamnoni na goyon bayan hadakar APC a boye domin kifar da Tinubu.
Peter Obi ya wanke kan shi daga zargin da aka masa kan cewa ya hada kai da Janar Sani Abacha wajen yin badakala. Obi ya ce kasuwanci ne ya hada su da Abacha.
Shugaban Najeriya Bola TInubu ya halarci taron BRICS na 2025 a kasar Brazil. Ya yi magana kan tattalin duniya da wasu abubuwa. Najeriya ta shiga kulla alaka da BRICS
Shugaban Amurka ya yi barazanar laftawa Najeriya da wasu kasashen BRICS sabon haraji na kasi 10. Masana sun bayyana cewa hakan zai shafi tattalin Najeriya.
Jam'iyyar ADC ta ce gwamnatin Bola Tinubu ta fara gayyatar tsofaffin shugabanninta taron sirri domin ruguza 'yan adawa. ADC ta gargadi Bola Tinubu.
Tsohon shugaban majalisar wakilai, Agunwa Anakwe ya rasu yana da shekara 68 bayan fama da rashin lafiya. Ya rike majalisa a lokacin Ernest Shonekan a 1992.
Wani rahoto ya nuna cewa mafi yawan 'yan Najeriya sun nuna rashin gamsuwa kan gwamnatin shugaba Bola Tinubu, Majalisar kasa da harkokin shari'a a kasar.
Gwamnatin Tarayya ta saka tsohon jirgin shugaban ƙasa BBJ 737-700 a kasuwa don sayarwa bayan shekaru 19 da amfani, yayin da sabon Airbus A330 ke shigowa.
Gwamnatin Najeriya
Samu kari