Gwamnatin Najeriya
Gwamnatin tarayya ta ce akwai yiwuwar mummunar ambaliyar ruwa a wasu jihohin Arewa tara. Ta bayyana cewa ambaliyar ruwan da ake hasashe za ta shafi yankuna 14.
Gwamnatin tarayya ta sanar da rufe kwalejoji 22 na bogi da ba su da rajista da gwamnatin tarayya. Hakan na cikin kokarin yaki da takardun bogi a fadin Najeriya.
A labarin nan, za a ji cewa kotu ta umarci gwamnatin Kogi a kan lallai ta biya hakkokin tsohon mataimakin gwamnan jihar, Simon Achuba da aka tsiga a 2019.
Shugaban Najeriya, Bola Ahmad Tinubu ya kaddamar da manhajar lissafin haraji ga 'yan Najeriya domin sanin yadda sababbin dokokin haraji zai shafe su.
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu ya ce kasar tana samun ci gaba sosai kuma yana rage matsaloli a karkashin shugabancinsa na shekaru biyu da ya yi.
Kungiyar malaman jami'o'i ta kasa (ASUU) ta aika da sakon gargadi ga gwamnatin tarayya kan yajin aiki. ASUU ta ce gwamnati ta yi watsi da bukatunta.
A labarin nan, za a ji cewa tsohon Ministan lantarki, Abubajar D Aliyu ya bayyana cewa matsalar da kasar nan ke ciki ta samo asali ne daga mugun halin jama'a.
Hukumar EFCC tare da hadin gwiwar hukumar shige da fice sun mayar da 'yan kasashen waje da aka samu da laifin damfara da wasu laifuffukan yanar gizo.
A labarin nan, za a ji yadda gwamnan Kano, Injiniya ya rantsar sababbin jami'an gwamnatinsa, daga ciki har da Shugaban Hukumar Yaƙi da Cin Hanci', Sa'idu Yahaya.
Gwamnatin Najeriya
Samu kari