Gwamnatin Najeriya
A labarin nan, za a ji cewa wasu daga cikin jami'an gwamnatin Uba Sani a Kaduna sun fara ajiye aiki, sai dai wasu na cewa korarsu Gwamnan ke yi ba murabus ba.
Sheikh Ahmad Abubakar Mahmud Gumi ya caccaki zuwan Isra'ila Najeriya, inda ya ce hakan zai iya jawo fara kashe shugabannin Musulmai a fadin Najeriya.
A labarin nan, za a ji gwamnatin tarayya ta bayyana cewa kuɗin da ake biyan masu rike da madafun iko, kamar Shugaban Kasa zuwa Ministoci da ƴan majalisu ya yi kaɗan.
A labarin nan, za a ji yadda mamakon ruwan sama ya jawo rushewar gidaje sama da 600 a sassa daban-daban na jihar Yobe, lamarin da ya raba jama'a da gidajensu.
Hukumar kula da ibadar Kiristoci ta ce za ta fara jigilar mahajjata zuwa Isra'ila a hajjin 2025. Hukumar ta ce gwamnatin tarayya ta sa mata tallafin kashi 50.
Gwamnatin Najeriya za ta fara ba iyaye tallafin kudi domin mayar da yara makaranta. An bayyana shirin karin kudin tallafin karatu ga dalibai a matakai daban daban
Gwamnatin Tarayya a Najeriya ta sanar da cewa kafin ƙarshen 2025 za a fara raba rancen ba tare da riba ba ga manoma da kananan‘yan kasuwa a kasar
A labarin nan, za a ji yadda Shugaban Ƙasa, Bola Ahmed Tinubu ya raba manyan mukamai a tsakanin mutanen Kano, kama daga tsohon gwamnan jihar, Abdullahi Ganduje.
A labarin nan, za a ji cewa gwamnatin tarayya ta bayyana cewa ana shirin fara biyan kamfanonin wutar lantarki na kasar nan kudin da aka shafe shekaru ba a biya ba.
Gwamnatin Najeriya
Samu kari