Gwamnatin Najeriya
'Yan Najeriya sun bayyana rashin jin dadinsu da wani abinda wasu gwamnonin Arewa suka yi. Sun ce bai dace su halarci biki su ki halartar jana'izar COAS ba.
Gwamnatocin Amurka da Birtaniya sun baygana jimamin su bisa haɗarin jirgin sama da yayi sanadiyyar mutuwar shugaban Rundunar Sojin ƙasa, Janar Ibrahim Attahiru.
Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa, ba za ta kara farashin man fetur nan kusa ba. Gwamnatin tana martani ne ga shawarin gwamnonin Najeriya da suka bukaci a kara.
Sashin shari'a na ƙasar Amurka yayi jawabi kan rahoton dake yawo na mutuwar shugaban ƙungiyar Boko Haram, Abubakar Sheƙau. Sun ce ba zasu baiwa ISWAP tukuici ba
Kakakin Rundunar sojin ƙasar nan, Muhammed Yerima, ya bayyana cewa a yanzun haka ana gudanar da bincike kan rahoton mutuwar shugaban Boko Haram, Abubakar Sheƙau
Shugban ƙasa, Muhammadu Buhari, ya ƙaddamar da sabbin jiragen yaƙi guda uku wanda gwamnatinsa ta siyo wa rundunar sojin sama a wani sansanin soji dake Makurɗi.
Gwamnatin tarayya tace mata masu ɗauke da juna biyu a ƙalla 302,950 ne suke mutuwa wajen haihuwa ko wata cuta dake alaƙa da haihuwa duk shekara a Najeriya.
Ministan shari'a kuma Antoni janar na ƙasa, Abubakar Malami, ya gargaɗi gwamnonin kudancin Najeriya a kan matakin da suke shirin ɗauka na hana makiyaya kiwo.
Shugaban majalisar dattijai, Sanata Ahmad Lawan, ya roƙi masu sukar majalisar dokokin ƙasar nan cewa su musu adalci, su duba irin ayyukan da suke yi a ƙasa.
Gwamnatin Najeriya
Samu kari