Gwamnatin Najeriya
Kotu a kasar Benin ta sanya ranar da za ta saurari karar yiwuwar dawo da Sunday Igboho zuwa Najeriya tare da mika shi ga gwamnatin shugana kasa Muhammadu Buhari
Shugaba Buhari ya sake jaddada aniyarsa ta ji da dukkan masu aikata laifuka a Najeriya da yaren da suke fahimta. Ya fadi haka ne yayin da yayin bikin sallah.
Wata kungiyar Yarbawa ta bayyana matsayarta bayan da gwamnatin Najeriya ta yi nasarar cafke Sunday Igboho mai rajin kare hakkin Yarbawa. Ta ce bata tare dashi.
Gwamnan jihar Borno ya sanar da tallafin miliyoyin kudade ga sojojin da suka ji rauni a jiharsa yayin yaki da 'yan ta'adda da masu tayar da kayar baya a yankin.
Gwamnatin Najeriya ta yi nasarar kame Sunday Igboho, wani dan awaren Yarbawa da ya shahara a yankin kudu maso yammacin Najeriya tare da sukar gwamnati mai ci.
Shugaban hafsan sojin Najeriya ya bukaci 'yan Najeriya su kwantar da hankali, domin kuwa yana aiki tukuru don ganin an inganta tsaro a fadin yankunan Najeriya.
Tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan ya bayyana munin halin da Najeriya ke ciki, inda yace bindiga da harsasai ba za su iya magance matsalolin da ake ciki ba.
Hukumar dake kula da ingancin abinci da kwayoyi a Najeriya, NAFDAC, ta amince da wasu ƙarin rigakafin cutar COVID19 bayan astrazeneca da ta amince da ita a baya
Majalisar Dattijai a Najeriya, ta bada umarnin a dawo da wasu kudaden da aka hallaka su ba bisa ka'ida a wasu hukumomin gwamnatin tarayya. An ba da wa'adi.
Gwamnatin Najeriya
Samu kari