Gwamnatin Najeriya
Bayan dakatar da Abba Kyari, IGP ya gargadi sauran jami'an 'yan sandan Najeriya kan cewa, ya kamata su kare mutuncinsu da na rundunar 'yan sandan Najeriya.
Hukumar kula da ayyukan 'yan sanda a Najeriya ta bayyana cewa, bata san da zargin da ake wa Abba Kyari ba, saboda har yanzu ba ta karbi rahoto daga Amurka ba.
Gwamnatin tarayya na duba yiwuwar sake kakaba wa yan kasa dokar kulle, saboda sake ɓarkewar sabon nau'in cutar korona bairon wanda ake kira da Delta COVID19.
Hukumar samar da katin zama ɗan kasa, NIMC, ta bayyana cewa zuwa yanzun ta samu bayanan yan Najeriya sama da miliyan 60m da suka yi rijistar NIN a faɗin kasa.
Gwamna ya caccaki yunkurin bai wa Fulani filiayen kiwo, ya kuma ce akan ya ba da filin kiwo ga Fulani, gwamma ya mutu kowa ma kawai ya huta da ganinsa a kasar.
IGP na 'yan sanda ya tura wasu manyan jami'ai a matsayin mataimakan sufeto-janar na rundunar 'yan sanda zuwa wasu sassan Najeriya. Wannan na zuwa ne bayan nadi.
Kungiyar kwararrun likitocin Najeriya ta ce za ta shiga yajin aiki saboda wasu dalilai da suke ganin ya kamata ace gwamnati ta biya musu na bukatu kan tsari.
Jamhuriyar Benin ta ce za ta ci gaba da adana Sunday Igboho a magarkama saboda ta gano wasu manyan laifuka da ya aikata a jamhuriyar ta Benin lokacin da ya shig
Dalilai sun bayyana a fili cewa, idan aka zauna a kotu, aka karantowa Nnamdi Kanu laifukansa, to da alamu zai dawwama a gidan kaso ko kuma hukuncin kisa a doka.
Gwamnatin Najeriya
Samu kari