Gwamnatin Najeriya
Abubakar Malami, antoni janar na tarayya, ya ce gwamnati ba za ta iya bayyana suna tare da tozarta wadanda ta ke zargi da daukar nauyin ta'addanci ba kafin.
Dan majalisa ya bayyana yadda ya shiga damuwa yayin da ginin majalisar dokokin Najeriya ke ci gaba da yoyo duk bayan da aka samu ruwan sama mai karfi a Abuja.
Gobara ta tashi a Hedikwatar Hukumar Kula da Tashoshin Jiragen Ruwa ta Najeriya (NPA), inda dukyoyi masu dajarar nairori suka lalace sanadin wutan lantarki.
Gwamnatin shugaba Buhari ta bayyana cewa, za ta samar da hanyoyin karbo kudade daga kasar waje, amma ba za ta fadi ta yaya ba saboda wasu dalilai da ba ta fadi
Babbar jam'iyyar hamayya ta PDP ta caccaki gwamnatin shugaba Buhari da APC, kan rashin bayyana sunayen masu ɗaukar nauyin ta'addanci da UAE ta aike mata da su.
A yau ne aka tabbatar da nadin wasu jami'ai da shugaba Buhari ya nada a hukumar yaki da yiwa tattalin arzikin kasa ta'annati (EFCC). Mun kawo muku sunayensu.
Shugaban kungiyar IPOB ya maka gwamnatin Buhari a kotu ya ce yana neman gwamnati ta biya shi N5bn saboda take hakkinsa da kuma kamo shi daga kasar Kenya haka ka
Rochas Okorocha ya koka kan yadda gwamnatin Najeriya ke biyan kudade kalilan ga sanatoci duk da irin aikin da suke tafkawa a kasar. Ya ce akwai bukatar kari.
Majalisar wakilai ta nemi wani kwamiti da ya hada mata rahoton da hankali zai dauka game da kudaden da Abacha ya tsallaka dasu wasu kasashen waje na turawa.
Gwamnatin Najeriya
Samu kari