Gwamnatin Najeriya
Gwamnatin tarayya ta sake tsawaita wa'adin da ta diba na hada layikan wayoyi da lambar katin dan kasa zuwa 31 ga watan Disamba mai zuwa kafin ta dau mataki.
Ministan tsaro na ƙasa, Bashir Magashi, yace ba hakanan kawai gwamnati zata fito ta aygana yan bindiga a matsyin yan ta'adda ba, wajibi da bi matakai kafin haka
Farfesa Wole Soyinka yace ana ji, ana gani, Najeriya tana wargajewa a gaban idansu. Farfesan yace duk mai jiran mafita daga gwamnatin nan, bai kama hanya ba.
Uwargidan shugaban kasa ta bayyana burinta na tallafawa marasa karfi, inda tace tuni ta fara kuma ta gina wata makaranta a jihar Borno domin daukar nauyin mata
Manhajar da gwamnatin tarayya ta fitar ta e Naira ta dawo aiki bayan sshafe awanni 24 ba ta aiki jim kadan bayan kaddamar da ita da shugaba Buhari ya yi a Abuja
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana cewa, 'yan Najeriya sun manta Allah ne shi yasa matsalolinsu suka ki tafiya. Ya bayyana haka ne a wani taro a Abuja.
Gwamnatin Najeriya ta magantu kan dalilin da yasa ta cire manhajar e-Naira daga kafar aje manhajoji ta Play Store. Ta bayyana cewa, akwai matsalolin da za a gya
Kwamitin Mambobin majalisar dattawa kan basussukan gida da waje sun yi watsi da bukatar Shugaba Muhammadu Buhari na karbar bashin $700 million (N290billion).
Sakatariyar din-din-din ta ma'aikatar ruwan sha, Mrs Esther Didi Walson-Jack, ta bayyana gaban Kwamitin Mambobin majalisar dattawa kan basussukan gida da waje.
Gwamnatin Najeriya
Samu kari