Gwamnatin Najeriya
Abuja - Sakatariyar jin dadin al'umma na hukumar birnin tarayya Abuja, ta ceci wani dattijo dan shekara 56 a duniya wanda ke kokarin daukar ransa saboda kunci.
Shugabannin majalisun dokokin jihohin Najeriya 36 sun yi ittifaki wajen kira ga Shugaban kasa Muhammadu Buhari cewa ya alanta yan bindiga matsayin yan ta'adda.
Shugaban kasar Najeriya, Muhammadu Buhari, ya bayyana dalilai uku da suka jawo kara tabarbarewar tsaro a Najeriya. Shugaban ya bayyana mafita akan matsalolin.
Wasu daga cikin dattawan Arewa sun mika bukatarsu kotu, sun nemi gwamnati ta gaggauta raba Najeriya a mikawa yankin kudu maso gabas ikon ci gaba da zama kasa.
Gwamnatin tarayyar Najeriya ta yi Allah wadai da juyin mulkin da aka yi yau a kasar Sudan, inda aka kame firaminista da wasu fursunonin siyasa mafi kusa da gwam
Gwamnatin shugaba Buhari, ta bayyana manufar taimakawa matasa ta hanyar ba su bashin kudaden da za su taimakesu wajen fara kasuwanci a fannoni daban-daban.
Gwamnan jihar Katsina ya roki gwamnan tarayya ta ayyana dokar ta baci a kan matsalar rashin tsaro da ke addabar sassa daban-daban na Najeriya. Ya janye ra'ayins
Jakadan Najeriya a Jamhuriyar Benin, Janar Tukur Buratai main ritaya, ya bayyana cewa mataki na sojoji kadai ba zai iya magance matsalolin rashin tsaro ba.
Abuja - Gwamnatin Najeriya ta gabatar da binciken da ta gudanar kan ayyukan ta'addancin da yan kungiyar awaren kafa kungiyar IPOB suka yi a fadin tarayya..
Gwamnatin Najeriya
Samu kari