Gwamnatin Najeriya
Sufeto Janar na ‘yan sandan Najeriya Usman Alkali Baba, ya kuma amince da rabon kayan sawa na aiki da sauran kayan aiki ga jami’an 'yan sanda, Ripples Nigeria.
Ministan Buhari ya kira taron gangawa domin shawo kan matsalar wutar lantarki da dumfaro kasar nan. Ya kira kamfanonin samar da wuta domin a samu mafita ga mats
Tun bayan sako shi, yau ne Sunday Igboho ya fito ya yi magana, ya yabawa shugabannin Yarbawan da suka yi mkokari wajen tabbatar da fitowarsa a magarkama a waje.
‘Yan kasar Chinan da aka kama ma’aikatan kamfanin Sinohydro ne; wani kamfanin samar da wutar lantarkin kasar Sin da ke kula da aikin samar da wutar lantarki na
Kasar Indiya ta zarcewa Najeriya a matsayin kasar da tafi adadin mutane masu fama da talauci a fadin duniya. Wannan ya bayyana bisa rahoton World Poverty Clock.
Majalisar dattawan Najeriya ta magantun kan bukatar a ba 'yan fursuna damar kada kuri'a a zaben 2023 mai zuwa. Majalisar ta bayyana dalilai da tsarin mulki.
Wasu sanatoci mata da kuma wasu matan gwamnoni a Najeriya sun fito zanga-zanga a bakin majalisar dokokin Najeriya. Sun bayyana fushinsu ga yadda ake tafiya.
Gwamnatin Najeriya ta ce sam bata amince wani dan Najeriya ya tafi Ukraine da sunan taya 'yan Ukraine yakar Rasha ba. Ta bayyana dalilin da yasa ba za ta amince
Wani tsohon jami'in tsaro ya roki gwamnati ta tara dukkan masu son zuwa Ukraine yaki da Rasha domin a tura su su yaki Boko Haram da ta addabi Najeriya a yanzu.
Gwamnatin Najeriya
Samu kari