Gwamnatin Najeriya
IGP na 'yan sandan Najeriya ya bayyana damuwarsa kan 'yadda wasu jami'an 'yan sanda ke amfani da makamai ta hanyoyin da basu dace ba. Ya bayyana haka ne a Abuja
Bayan sanyawa sabuwar dokar zabe hannu, shugaba Buhari ya sake mika bukatarsa ga majalisar dokokin kasar nan, ya ce lallai yana bukatar a sake cire wani bangare
Yayin da shugaba Buhari ya shilla kasar Faris domin halartar wani taro, mataimakinsa ya dauki jakarsa zuwa wata kasa domin halartar biki. Ya tafi kasar Tanzaniy
Yayin da 'yan Najeriya ke ci gaba da fuskantar kalubale a kasar Ukraine, wasu kasashe biyu sun ba 'yan Najeriya damar shiga domin su fake ba tare da biza ba.
Yayin da ake ci gaba da fuskantar rikici a kasar Ukraine, Aisha Buhari ta mika sakonta ga shugaba Buhari a madadin 'yan Najeriya. Ta ce ya kamata a yi wa koyagw
Yayin da ake ci gaba da fuskantar cece-kuce a batun Abba Kyari, kotu ta ba da umarnin a duba bukatar Kyari na neman beli domin ya je a duba lafiyarsa cikin gagg
Kamfanin sukarin Dangote ya ga mummunan sauyi tun bayan da kamfanin sukarin BUA ya zarge shi da kokarin haifar da karancin sukari yayin da Ramadan ke gabatowa.
Ministar kudi, kasafin kudi, da shirye-shiryen kasa, Zainab Ahmed, ta bayyana cewa gwamnatin tarayya na shirin rattafa hannu kan sabon bashin $3.387 billion don
Mabiya Legit.ng Hausa za su so sanin bayanai kan wannan sanatan da aka ba mukamin mataimakin gwamnan rana tsaka. Mun kawo muku bayanai akan sabon mataimakin.
Gwamnatin Najeriya
Samu kari