Gwamnatin Najeriya
Gwamnatin Najeriya karkashin jagorancin Shugaba Muhammadu Buhari ta rattafa hannu kan yarjejeniya da gwamnatin kasar Koriya ta Kudu don gyara matatar man Kaduna
A yayin da za a ci bashin Naira Tiriliyan 8 domin a cike gibin kasafin kudin shekara mai zuwa, Gwamnatin Najeriya za ta saye sababbin motocin Naira Biliyan 23
Abuja - Ministan labarai da al'adu, Alhaji Lai Mohammed, ya bayyana cewa Najeriya ta fi zaman lafiya yanzu fiye da kowani lokaci a shekarun baya-bayan nan.
Gwamnatin Tarayyar Najeriya zata samu $1.8 biliyan daidai da N786.60 biliyan daga bankin cigaban Musulunci domin aiwatar da manyan ayyuka. Zata gina ofis Abuja.
Abuja - Bayan makonni ana tattaunawa, gwamnatin tarayyar Najeriya ta kwaso yan Najeriya 542 da aka dora daga kasar hadaddiyar daular Larabawa UAE ranar Lahadi.
Babban kotun tarayya dake zama a Abuja karkashin mai shari'a Mobolaji Olajuwon ta umarci a kwacewar karshe na sauran kadarorin tsohuwar ministar Jonathan...
Gwamnati tace akwai hadari ga zaman lafiya da tsaro idan har shugaban kungiyar IPOB ya bar hannun hukuma. Lauyan da yake kare jagoran na IPOB ya musanya wannan.
Hukumomi a Hadaddiyar Daular Larabawa (UAE) a ranar Juma'a ta yanke shawarar haramtawa yan Najeriya Biza shiga birnin Dubai gaba daya daga yanzu zuwa lokaci
Wata majiyar dangi mai karfi ta bayyana cewa, Allah ya yiwa Tunde rasuwa ne a ranar Juma'a 21 ga watan Oktoba a asibitin birnin Landan ta Burtaniya a Turai.
Gwamnatin Najeriya
Samu kari