Gwamnatin Najeriya
Tsohon Sanata da ya wakilci Katsina Ta Kudu a majalisar dattawa, Abu Ibrahim, ya bayyana cewa dan takaran kujeran shugaban kasa na jam'iyyar APC, Bola Tinubu,
A karkashin shirin ciyar da 'yan makaranta na gwamnatin tarayya, an gano akalla makarantun bogi 349 a jihar Nasarawa dake cin gajiyar wannan shiri da aka yi.
An samu tashin-tashina a birnin tarayya Abuja daga 'yan kwangilar da suka samar magani da kayayyakin yaki da Korona ga hukumar babban birnin tarayya (FCTA).
A Bayelsa, Gwamna ya kira taron gaggawa, ana neman yadda za ayi maganin musibar ambaliya. Mai girma gwamnan ya kira taron majalisar tsaro domin a duba lamarin.
Lucky Irabor, shugaban hafson tsaro a Najeriya ya ce babu jihar da gwamnati ta ba ikon mallakar makamai masu sarrafa kansu musamman ga 'yan banga a jihohin.
Kungiyar Malamai ta Jami’o’i ASUU ta janye yajin aikinta da ta kwashe tsawon wata takwas tanaa yi Duk da tace gwamnatin tarayya bata kashe matsalolinta ba.
Jim kadan bayan da kotun daukaka kara ta wanke Nnamdi Kanu, shugaba kungiyar IPOB daga zargin da ake masa, tare da sallamarsa, magoya bayansa sun fito murna.
Tattaunawar majalisar zartarwar kungiyar malaman jami'a (ASUU) za ta guda a daren yau a babban birnin tarayya Abuja, inji rahoton Punch a yau Alhamis 13 ga wata
A 1964 aka fara raba lambar girma, akalla mutane 5 suka watsawa shugaban kasa a ido ta hanyar kin karbar lambar karramawan da aka nemi a ba su, su wanene su?
Gwamnatin Najeriya
Samu kari