Aikin Gwamnatin Najeriya
Hukumar Kula da Harkokin Sadarwar ta Najeriya ta gano wasu abubuwan da ka iya kawo tsaiko ga 'ya kasa a kan manhajar Google Chrome da dai sauran ababen na'ura
Kungiyar kwararrun likitoci ta Najeriya ta shaida cewa, akalla kwararrun likotoci 500 ne suka fice daga gida Najeriya domin kama aiki a wasu kasashen waje.
A yau Alhamis 8 ga watan Satumba muke samun labarin cewa, 'yan majalisar dokokin jihar Neja sun karbe kujerar shugaban masu rinjaye, mataimakinsa da mataimakiya
Wani rahoto mai ban mamaki ya ce, jami’ai kwanstabul na rundunar ‘yan sanda, a ranar Laraba 7 ga watan Satumba sun yi wata zanga-zanga a jihar Osun, ba albashi.
Daya daga cikin abubuwan dake damun ASUU kuma ya kai ga yajin aiki shine kawo tsarin biyan albashi na bai daya (IPPIS) tare da ture wanda a baya suke kai UTAS.
A gefen wata tattaunawa, ministan ilimi, Adamu Adamu, yace gwamnati za ta iya kara wa malaman jami'a albashi da 23.5%, yayin da farfesoshi za su samun karin 35%
Jami’ar Amurka a Najeriya (AUN) dake Yola, ta ce ta dauki sabbin dalibai sama da 3,000 a tsangayoyi daban-daban da jami'ar ke dashi, ASUU na yaji har yanzu.
Majalisar Dattawa ta wanke ‘Yan Siyasa da laifin sata, a game da yaki da cin hanci da rashawa, Ayo Akinyelure yace an danne bodari ta kai ne domin gudun tusa.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana cewa cikin watanni shida masu zuwa, yan Najeriya zasu yabawa gwamnatin jam'iyyar All Progressives Congress (APC).
Aikin Gwamnatin Najeriya
Samu kari