Aikin Gwamnatin Najeriya
BudgIT ta bayyana rashin amincewarta bayan binciken da tayi a jihohi 36 na kasar nan ya bayyana cewa jihohi 12 ne rike da albashin a kalla wata 1 na ma'aikata.
Za ayi shari’a da Jami’an da aka ba cin hanci domin yafewa tsofaffin barayi. Ana zargin da za a kai sunayen wajen shugaban kasa ne wasu suka yi wata cuwa-cuwa.
Abuja - Kimanin ma’aikatan gwamnatin tarayya 11,926 na iya yin bankwana da aikin su nan ba da jimawa ba bayan shawarawarin gwam. Rahoton jaridar Buisness Day
Rundunar ‘yan sandan jihar Edo ta cafke wani dan sanda mai suna Victor Osabuohign aka dauka a wani faifan bidiyo da aka yana ciniki da wani maia bin hawa...
Kungiyar dillalan jakuna (DDA) a ranar Litinin ta ce sama da ayyuka miliyan uku za a rasa idan aka aiwatar da shirin haramta yanka jakuna a Najeriya baki daya.
Gwamnatin tarayya ta ce babu wata yarjejeniya ta hadin gwiwa (CBA) tsakaninta da kungiyar malaman jami’o’i wao ASUU da ke jiran sa hannun shugaban kasa Buhari.
Wata majiya da ba a tabbatar da sahihancinta ba ta bayyana yadda a kalla daraktoci 20 suka shigar da bukatar kujerarakanta janar din ta gwamnatin tarayyar.
Gwamnatin tarayya ta maye gurbin Mista Chukwuyere N. Anamekwe a matsayin mukaddashin Akanta Janar na tarayya (AGF), kamar yadda rahotanni suka bayyana a karshen
A yau ne aka tashi da labari mai daukar hankali, babban jojin Najeriya, mai shari'a Tanko Muhammad ya yi murabus daga aikinsa sabida wasu dalilai masu karfi.
Aikin Gwamnatin Najeriya
Samu kari