Labaran Kwallo
Allah ya yi wa mahaifiyar mahaifiyar fitaccen dan wasan kwallon kafa na Brazil, Pele, Celeste Arantes rasuwa tana da shekara 101. Ta rasu a ranar Juma'a a Brazil.
Kungiyar kwallon kafa ta Arsenal ta sanar da mutuwar tsohon dan wasanta, Kevin Campbell bayan fama da jinya yayin da Everton ta tura sakon jaje kan rashin.
Rahotanni sun tabbatar da cewa kocin kungiyar Super Eagles, Finidi George ya yi murabus daga mukaminsa yayin da ake shirin dauko sabon koci daga kasar ketare.
Hukumar NFF ta yanke shawarar daukar wani mai hoarar da 'yan wasa daga Turai domin jan ragamar tawagar Super Eagles, sakamakon gazawar Finidi George.
Fitaccen ɗan wasan ƙwallon ƙafa a duniya, Lionel Messi ya magantu kan kungiyar kwallon kafa da zai yi ritaya inda ya ce a Inter Miami zai karkare kwallo.
Shahararren ɗan wasan Najeriya, Ahmed Musa ya samu sarautar gargajiya ta 'Shetiman Kwallon Kafar Nguru' daga wajen mai martaba Sarkin Nguru, Alhaji Mustapha.
Shahararren dan wasan Faransa, Kylian Mbappe ya koma kungiyar ƙwallon ƙafa ta Real Madrid bayan sanya hannu a kwantiragi tsakaninsa da kungiyar da ke Spain.
Real Madrid ta kasar Spain za ta kece da Borussia Dortmund ta kasar Jamus a wasan karshe na ɓa neman cin gasar kofin zakarun Turai (UCL) 2024 a Wembley.
Ronaldo ya zubar da hawaye bayan da kungiyarsa ta Al Nassr ta sha kashi a hannun Al Hilal a bugun fanariti a wasan karshe na gasar cin kofin sarki a ranar Juma'a.
Labaran Kwallo
Samu kari