Malaman darika
Young Sheikh wanda ya taso a zawiyar Aliyu Maiyasin a Zariya ya fara tafsir kafin ya kai shekara 10 yana son kawo karshen sabanin malamai a fadin Najeriya.
Bincike a kan sha’anin Hausawa ne ya karkato da Andrea Brigaglia daga Italiya zuwa Afrika. Bayan zamansa jakin Kano, baturen ya bar addininsa ya koma Musulunci.
Gwamnan jihar Gombe, Muhammed Inuwa Yahaya, ya yi alhini da ta'aziyyar rasuwar Sheikh Kobuwa, jagoran ɗarikar Tijjaniya wanda ya rasu ranar Jumu'a.
An tashi da mummunan labarin rasuwar Sheikh Muhammadu Kobuwa a Gombe, shehin malamin ya rasu ne a yau Juma'a 9 ga watan Faburairu a birnin Gombe.
Hukumomi a Indiya sun rushe babban masallacin Juma'a a birnin New Delhi mai cike da tarihi wanda ya fi shekaru 600 a duniya, Musulmai sun yi martani.
Idris Abdulaziz Dutsen Tanshi ya tsere daga Bauchi ya bar jami’an tsaro 250 suna neman shi. Lauyan Dutsen Tanshi ya fadi abin da yake faruwa da malamin.
Legit tayi hira da malamin musuluncin da yake koyar da Al-Kur’ani ga kurame. Ustaz Yasir Sulaiman Kofa ya shaida mana yadda suke aiki da kalubalen da ke gabansu.
Yadda zaman Majalisar shari’a da shugaban kasa ta kasance a Fadar Shugaban kasa. Dr. Bashir Aliyu Umar da malamai sun yi zama da Bola Ahmed Tinubu a jiya.
A shekarar 2023 an samu rasuwar manyan malaman addinin musulunci a Najeriya. Rasuwar malaman addinin musuluncin ta girgiza al'ummar musulunci a kasar nan.
Malaman darika
Samu kari