Malaman darika
Gwamnatin tarayyan Najeriya ta ayyana ranar Laraba, 27 ga watan Satumba, 2023a matsayin ranar hutun shagalin Maulidin Annabi Muhammad SAW na 1445/2023.
Sheikh Ibrahim Dahiru Bauchi, ya yi kira ga malaman addini a kasar da su guji yin kalaman da ka iya haddasa rikici da barazana ga zaman lafiya a kasar.
Mun kawo jawabin Sheikh Idris Abdulaziz kan rasuwan Sheikh Abubakar Giro Argungu bayan rigimarsu a 1990s, ya ce ya na yi masa zaton iyakar fahimtarsa yake yi.
Abdulrahman Sani Yakubu ya bada labarin ilminsa da aiki a kasar Saudi, ya na zaune aka yi masa tayin aiki a masallacin Ka'aba duk da ya na bakar fatan Najeriya.
Malaman addinin Musulunci a Najeriya sun samu nasarar tattaunawa da sojojin juyin mulki a Janhuriyar Nijar yayin da ake tsaka da rikici tsakaninsu da ECOWAS.
A ranar Laraba, 9 ga watan Agusta, 2023, shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya yi wata muhimmiyar ganawa da mambobin majalisar koli ta shari’a a Najeriya a Villa.
AlmajiraI masu karatun Al-Qur’ani sun yi kira ga shugaban kasa Bola Tinubu da ya janye sunan tsohon gwamnan jihar Kaduna daga cikin jerin sunayen ministocinsa.
Jiya Usman Buda ya kwana a barzahu saboda zarginsa da cin mutuncin Annabi Muhammad (SAW). Farfesa Mansur Ibrahim Sokoto yana ganin hakan ya nuna jahilcin mutane
Mun kawo matsayar Malamai a kan haduwar Sallar Idi da Sallar Juma’a Rana Daya a Musulunci. Za a ji hukuncin Addinin Musulunci idan Idi ya hadu da Sallar Juma'a.
Malaman darika
Samu kari