Jos
Rikici ya barke a majalisar dokokin jihar Plateau, Kaakakin da aka tsige ya ce ba zai yarda ba. Tsigaggen Kakakin majalisar Nuhu Abok, ya bude nasa zauren.
Shugaban gwwamnonin arewacin Najeriya, kuma gwamnan jihar Filato, Simon Lalong, ya zargi wasu yan siyasar ƙasar nan da rura wutar rikicin dake faruwa a jiharsa
Wani matukin Keke ta haya mai suna Mallam Tulu, ya mayar da kudi har N500,000 zuwa ga wasu 'yan kasuwa bayan sun manta da shi a abun hawansu a Jos,jihar Filato.
Kakakin Majalisar Dokokin Jihar Plateau, Honarabul Abok Ayuba Nuhu ya ce ba zai kashe mahaifinsa ba saboda addinsu daban, rahoton Daily Trust. Abok ya yi wannan
Sojojin da ke aiki da Operation Safe Haven (OPSH), wata hukumar tsarin hadin guiwa da ke da alhakin samar da zaman lafiya a Plateau, sun sheke direba da duka.
Makasan Pa Defwan Dariye, mahaifin tsohon gwamnan jihar Filato, Joshua Dariye sun bayyana cewa sun yi garkuwa da shi ne don su samu kudade daga hannun dan sa.
Gwamnatin shugaba Buhari ya kuduri aniyar zakulo masu tayar da kayar baya a jihar Filato, tare da tabbatar da an hukuinta su kamar yadda shari'a ta tanada a kas
Kungiyar cigaban Irigwe, wata kabila ta jihar Filato a ranar Litinin ta musanta zargin mutanenta da hallaka rayuka 22 a matafiya a tititin Rukuba dake Jos.
Gwamnan jihar Filato, Simon Bako Lalong, ya ja kunnen shugabannin karamar hukumar Jos ta arewa akan suyi gaggawar kawo karshen rikici da ta’addancin yankin.
Jos
Samu kari