Jos
Mazauna garin Jos sun koka kan karancin kayan abinci da sauran muhimman kayayyakin amfani a yankunansu bayan sake sanya dokar hana fita na sa'o'i 24 a yankin.
Majalisar dokokin jihar Filato ta nemi mazauna yankin da su kare kansu. Jihar ta fada cikin rikici a yan makonni biyu da suka gabata, inda aka rasa rayuka.
Gwamnatin jihar Kaduna ta kwashe dukkan dalibai 'yan jiharta dake karatu a jihar Filato saboda ballewar rikici a cikin 'yan kwanakin nan a jihar ta Filato.
An kama mutane 10 da suke da alaka da kai sabon hari kauyen Yelwa Zangam na Jos ta arewa da ke jihar Filato.Gwamna Lalong ya shiga taron tsaro na gaggawa a Jos.
Gwamnan jihar Filato, Simon Lalong, ya gana shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari, inda ya masa bayani kan halin da ake ciki bayan kisan gillan musulmai a Jos, Filato
Hukumomi a jihar Filato sun bayyana bukatar kame duk masu ba mabarnata mafaka a wasu yankunan da ake kashe 'yan kasa marasa laifi a jihar Filato kwanan nan.
Gwamnan jihar Filato, Simon Lalong, ya tura tawaga zuwa jihar Ondo domin yin ta'aziyya da kuma neman yafiyar mutanen jihat game da kisan gillan da aka yi a Jos
Jos - Rundunar sojojin Operation Safe Haven sun gargaɗi mabiya akidar shi'a dake shirin yin zanga-zanga a Jos cewa kada su kuskura su fito, domin babu tsaro.
Wasu mutane da ake zaton 'yan daba ne sun halaka wani dalibin jami’ar Jos ta hanyar daba masa wuka a yayin da yake cikin adaidaita sahu a kusa da makarantar.
Jos
Samu kari