Jos
Sojan da aka daura wa alhakin gudanar da bincike kan kisan marigayi Janar Idris Alkali a shekara ta 2018, ya bayyana yadda aka kashe marigayin a Jihar Filato.
Tsohon ministan Buhari ya bayyana yadda tsohon shugaban kasar ke rayuwar nadama bayan kammala mulki a yanzu duba da yadda aka samu tsaiko da yawa.
Kotun sauraron kararrakin zaben yan majalisar jiha da ke zama a Jos, jihar Filato ta tsige kakakin majalidar dokokin jihar da wani dan majalisa daya.
Daliban Jami'ar Jos da ke jihar Plateau sun fara zanga-zanga don kin amincewa da karin kudin makaranta a Jami'ar yayin da makarantu ke kara kudin a Najeriya.
Wasu yan bindiga da ake tsammanin masu garkuwa ne sun kwashi daliban jami'ar UNIJOS guda 7 da tsakar daren Talata yayin da suka karatun jarabawar karshen zango.
Wata kotu a Jos babban birnin jihar Filato ta yankewa wani dan kasuwa mai suna Abubakar Usman daurin wata shida a gidan yari bisa laifin damfarar wani mai siyar
Wata yarinya a Najeriya ta koka kan yadda tayi tafiya mai dogon zango daga Jos har jihar Lagos don kai ziyara wurin saurayinta, ta ce ko sisin kobo bai bata ba.
Wata tankar dake ɗauko man Fetur ta gamu da mumnunan hatsari, ta fashe kuma ta yi filla-filla kana ta kama da wuta, mutane 10 suka kone kurmus a Jos, Filato.
Mota Samfurin “1974 Volkswagen Beetle” ta Wani Mutum Daya Fito da Dadaddiya Ya tada Kura a kafar sadarwa ta zamani ya tada kura a kafar sadarwa ta zamani sosai
Jos
Samu kari