Jos
Dan Majalisar jihar Plateau, Hon. Adamu Aliyu ya bankado yadda ake korar Hausawa a yayin tantance masu neman aikin dan sanda a karamar hukumar Jos ta Arewa.
Wasu gungun mata da suka fito zanga-zangar adawa sa kama waɗanda ake zargi da kashe-kashe a Bokkos, sun banka wa gidan hakimin garin wuta yau Jumu'a.
Mataimakin shugaban kasa, Sanata Kashim Shettima, ya kai ziyara jihar Filato domin duba waɗanda hare-haren jajibirin ranar kirsimeti ya taɓa a jihar Filato.
Daruruwan Musulmai ne su ka fito don yin addu'a ta musamman ga Gwamna Caleb Mutfwang na jihar Plateau yayin da ake shirin yake hukuncin zabe a jihar.
Wani mutum dan jihar Yobe, ya fara wani tattaki akan keke daga Damaturu zuwa jihar Delta don ganawa da Gwamna Sheriff Oborevwori, zai yi tafiyar kilo mita 1,200.
Kotun yanki a Jos da ke jihar Plateau ta daure matashi mai suna Jemilu Bala watanni shida a gidan gyaran hali kan zargin satar Maggi da kuma sabulu.
Shugaban kungiyar Izala, Sheikh Sani Yahaya Jingir ya yi Allah wadai da harin bam kan masu Maulidi a Tudun Biri da ke karamar hukumar Igabi a jihar Kaduna.
Wannan mukabalar za ta gudana ne tsakanin Sheikh Idris Abdul'azi, limamin masallacin Juma'a na Dutsen Tanshi, da Sheikh Dalhat Abubakar Kantana a garin bauchi.
Gwamnatin jihar Filato, ta kafa wani kwamiti da zai binciki jami’an hukumar jin dadin alhazai ta jihar, bisa zargin karkatar da naira miliyan 200 na wasu maniyyata.
Jos
Samu kari