Zaben Shugaban kasan Najeriya
Hukumar zabe mai zaman kanta ta ce akwai barazanar soke zaben 2023 da ke tafe nan da wata daya matukar abubuwa basua daidaita ba na tsaro adda ake so sosai.
Wasu ‘Yan APC sun je sakatariya, su na zanga-Zanga a kan cin alawus na N1.3bn da shugabanni suka yi. ‘Yan jam'iyyar sun ce ce an handame kudin ‘Delegates’.
A zabe mai zuwa, kuri’u fiye da miliyan 5 APC mai mulki take nema daga wajen masu sana’o’in hannu. Sanusi Garba Rikiji ya nuna APC za ta shawo kan mutanen Arewa
Dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar Labour, Peter Obi ya bayyana akdan daga abin da ya shirya yiwa 'yan Najeriya zai cire tallafin mai a cewarsa a wata hira.
Kwamitin yakin neman zaben shugaban kasa na Labour Party, ya karyata rade-radin da ake yi cewa jam'iyyar bata da wakilan zabe a fadin jihohin arewacin kasar.
Tsohon shugaban kasan Najeriya, Ibrahim Badamasi Babangida ya fece kasar Jamus domin gujewa cece-kuce da zai biyo bayan zaben 2023. Ya tafi tare da dansa ne.
Kungiyar Ma’aikata ta fitar da ‘Dan takararta tsakanin masu neman mulki. Idan zabe ya zo, Ayuba Wabba ya ce duk za su hadu ne su zabi Peter Obi a zaben bana.
An biya miliyoyin kudi domin a iya taron kamfe, Gwamnatin Ribas ta ki ba Atiku Abubakar dama. Gwamnatin Nyesom Wike ta yarda masu neman takara su yi kamfensu.
Ahmad Lawan ya yi hasashen adadin kuri’un da APC za ta samu. Shugaban majalisar dattawan yace akalla 98% suke yi wa Bola Tinubu hari a zaben watan Fubrairun nan
Zaben Shugaban kasan Najeriya
Samu kari