Zaben Shugaban kasan Najeriya
Dan takarar shugaban kasa na APC, Asiwaju Ahmed Bola Tinubu ya samu sarautar gargajiya a jihar Ebonyi da ke kudu maso gabas yayin da ya tafi jihar yin kamfen.
INEC ta kawo sababbin dabarun zamani da za tayi amfani da su domin rage magudin zabe. Shugaban jam’iyyar APC na kasa, Sanata Abdullahi Adamu yana tsoron hakan.
Omoyele Sowore, dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar AAC yace saboda jin dadin mulkinsa sai in Najeriya sun roki ya zarce bayan shekaru 8 amma ba zai zarce ba
An tsare jirgin ‘Dan Takaran Shugaban Kasa na jam’iyyar LP a 2023 watau Peter Obi a dalilin tsarin aiki, an yi hakan lokacin da yake shirin yin taron kamfe.
Bisa al'adar siyasa a zaben shugaban kasa a Najeriya, dan takarar shugaban kasa yana yin nasara a jihohin da jam'iyyarsa ke da gwamnoni a kan karagar mulki.
Dan majalisa kuma mamban PDP ya ba 'yan Najeriya shawarin yiwuwar zaban Tinubu a zaben 2023 mai zuwa. Ya ce tabbas Tinubu ba zai ba 'yan kasar nan kunya ba.
Takarar shugabancin kasa na Asiwaju Ahmed Bola Tinubu na jam'iyyar APC ta ci karo da koma baya a yayin da a kalla yan APC 400 a jihar Oyo suka koma jamiyyar PDP
Daniel Bwala, kakakin kwamitin yakin neman zaben takarar shugaban kasa na PDP, yayi alfahari cewa kuri'un Gwamna Nyesom Wike ba za su hana Atiku cin zabe ba.
Wata kungiyar goyon bayan PDP a jihar Sokoto ta sauya sheka zuwa APC a makon nan. Wannan na zuwa ne cikin wata sanarwa da aka ba manema labarai a jiha ta Arewa.
Zaben Shugaban kasan Najeriya
Samu kari