Zaben Shugaban kasan Najeriya
Kungiyar shugaban matasan yankin kudu maso gabas ta COESYL ta yi barazana ga gwamnan Anambra, Chukwuma Soludo cewa zata zuba shara a gaban gidansa kan sukar Obi
Rabaran Mathew Ndagoso, limamin Katolika na jihar Kaduna ya bukaci Kiristoci da kada su zabi jam’iyyar APC kan hukuncinsu na yin tikitin Musulmi da Musulmi.
Kungiyar kabilar yarbawa ta Afenifere ta ragargaji manyan yan siyasan arewa kan cewa mutanen arewa sun fi sauran yankunan kasar yawa tana mai cewa bata yarda ba
Za a ji labari a dalilin rikicin zabe, wani jami’in ‘yan sanda ya fadi jihohin da sai an yi taka-tsan-tsan. Jihohin da aka ambata su ne Ribas da kuma Borno.
Gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike ya bayyana dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar NNPP, Kwankwaso a matsayin wanda zai iya hada Najeriya idan ya lashe zabe.
Tsohon sanata a Najeriya ya bayyana yadda kasar nan ta kasance ba ta addini ba yayin da ake fuskantar zaben 2023 mai zuwa. Ya ce Najeriya babu ruwata da addini.
Wani tsohon jigon jam'iyyar APC mai mulki, Cif Charles Udeogaranya, ya shawarci yan Najeriya da su zabi Peter Obi a babban zaben 2023 ko su shirya shan wahala.
Wasu Magoya-bayan Goodluck Jonathan a karkasin wata kungiya mai suna Citizens Network For Peace and Development in Nigeria tana goyon bayan Bola Tinubu a 2023.
Rabiu Musa Kwankwaso ya je Legas, a nan ya raba kan Kungiyar Yarbawa, wasu sun yi wa NNPP mubaya’a bayan sun yi irin haka ga Bola Tinubu da Peter Obi a baya.
Zaben Shugaban kasan Najeriya
Samu kari