Zaben Najeriya
Tsohon dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar PDP a zaben 2023, Dakta Cosmos Ndukwe ya sauya sheka zuwa APC wanda Hon. Benjamin Kalu ya karbe shi jihar Abia.
Fitaccen malamin addinin musulunci, Sheikh Ahmad Mahmud Gumi ya sabunta kira ga 'yan Najeriya a kan kokarin bore ga gwamnati, inda ya ce sojoji ba za su iya ba.
Shugaban majalisar dattawa, Godswill Akpabio ya ce masu daukar nauyin zanga-zanga suna tunanin shiga mulki ta bayan gida wanda hakan zai haifar da rikici.
Gwamnatin ta ce shirya zaben kananan hukumomi a wani bangare ne na bin umarnin kotun koli da ta tabbatar wa kananan hukumomi 'yancin cin gashin kansu.
Majalisar Dattawa a Najeriya na kokarin samar da hukumar zabe ta musamman domin kula da zabukan kananan hukumomin kasar 774 bayan samun ƴancinsu.
Masu ruwa da tsaki a jam'iyyar PDP sun yi taro a Enugu inda suka koka kan halin da Najeriya ke ciki na wahala. PDP ta bukaci a zabe ta a 2027 domin saukaka rayuwa.
Sanata Ifeanyi Ubah da wasu manyan kusoshin APC daga jihar Anambra sun gana a birnin tarayya Abuja, ana zargin sun fara shirin tunkarar babban zaɓen gwamna.
Hukuncin kotun ƙoli na ba kananan hukumomi ƴanci ya sa gwamnoni sun fara gaggawar shirya zaben kananan hukumomi a jihohinsu. Mun tattara maku su duka.
Tsagin NNPP ya zargi dan takarar shugaban kasa a zaben 2023, Rabi'u Musa Kwankwaso da kokarin kwace jam'iyyar,lamarin da ya ce ba za su amince ba.
Zaben Najeriya
Samu kari