Zaben Najeriya
Ana tunanin Farfesa Charles Soludo ya ci kudin masu adawa da LP. Gwamnan jihar Anambra ya nesanta kan shi daga zargin da wasu magaya bayan Peter Obi ke yi masa.
Jam'iyyar hamayya ta Peoples Democratic Party, PDP, a jihar Nasarawa ta sha alwashin cewa za ta yi wa Gwamna Abdullahi Sule ritaya zuwa kasar Saudiyya a 2023.
INEC ta kawo sababbin dabarun zamani da za tayi amfani da su domin rage magudin zabe. Shugaban jam’iyyar APC na kasa, Sanata Abdullahi Adamu yana tsoron hakan.
Alhaji Atiku Abubakar, dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar jam'iyyar PDP, da abokin takarsarsa, Ifeanyi Okowa sun fasa zuwa taron yan takarar shugaban kasa.
Nduka Anyanwu, dan takarar kujerar majalisa ta mazabar Ahiazu a jihar Imo karkashin jam'iyyar All Progressives Granda Alliance, APGA, ya fada hannun mahara.
‘Dan takarar shugabancin kasa karkashin jam’iyyar APC, Bola Ahmed Tinubu,yace in har aka zabe shi zai sake cajin tafkin Chadi tare da yakar yunwa da ta’addanci.
Kungiyar matasan arewa sun fito su nuna adawa ga bukatar Zangon Daura na neman a zabi dan takarar shugaban kasa daga yankin arewacin kasa a zaben 2023 mai zuwa.
Kungiyar kabilar yarbawa ta Afenifere ta ragargaji manyan yan siyasan arewa kan cewa mutanen arewa sun fi sauran yankunan kasar yawa tana mai cewa bata yarda ba
Peter Obi, tsohon Gwamnan jihar Anambra kuma ‘dan takarar kujerar shugaban kasa a LP,yace ya gwammace ya rasa ransa da dai ya gaza ko cin amanar magoya bayansa.
Zaben Najeriya
Samu kari