Zaben Najeriya
Shugabannin jam'iyyar LP na kasa sunyi martani kan dakatar da direkta janar na kamfen din Peter Obi, Doyin Okupe da reshen ta na Ogun ta yi kan zargin saba doka
Hukumar zabe mai zaman kanta ta INEC ta sanar da cewa za a fara karbar katikan zabe a fadin kasar nan a ranar 12 ga wata Disamba 2022 zuwa 22 ga Janairun 2023.
Wasu Shugabanni na reshen jihar Ogun sun kori Doyin Okupe wanda babban jigo ne daga Jam’iyyar LP, hakan yana nufin an samu baraka a takarar Peter Obi a 2023.
hukumar yaki da ta'annati da dukiyar kasa effcc tace ta kwato kudi wuri na gugar wuri har dalar amurka miliyan dari da sha biyar daga wajen diezani na zabe
Uwargidan ‘dan takarar shugabancin kasa na jam’iyyar PDP, Titi Atiku Abubakar, ta sanar da cewa mijinta ne ya lashe zaben 2019 amma APC tayi masa fashinta.
Shugaban INEC ya koka a kan yadda ‘yan siyasa suke sayen kuri’un zabe, yace duk gyare-gyaren da ake yi wa dokar zabe, ‘yan siyasa na fito da miyagun dabaru.
An shiga tashin hankali a birnin tarayya Abuja a ranar Talata a yayin da 'yan sanda dauke da manyan bindiga suka tarwatsa masu zanga-zangar neman tsige CJN.
Wasu mutane da ba a san ko su waye ba sun kai farmaki Ofishin hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa dake Ebonyi inda suka banka masa wuta tare da kone Kayayyaki.
Babban jigon jam'iyyar NNPP na kasa, Shehu Ningi ya sanar da sauya shekarsa daga jam'iyyar su kwankwaso inda tuni Bashir Ahmad ya fara zawarcinsa zuwa APC.
Zaben Najeriya
Samu kari