Zaben Najeriya
Gwamnan Adamawa, Ahmadu Fintiri ya zargi babban bankin Najeriya CBN da nufin 'azabtar da yan siyasa da dokar ta kayyade adadin kudin da za a iya cira daga banki
Farfesa Ishaq Akintola, shugaban kungiyar kare hakkin musulmi, MURIC, ya soki hukumar zabe mai zaman kanta, INEC, ta jihar Legas kan shirya taron siyasa a coci.
Lucky Irabor, babban hafsan tsaro na Najeriya ya ce rundunar sojoji na fuskantar matsin lamba na yin katsalandan a babban zaben 2023 amma ba za su yi hakan ba.
Sanata Sani Musa mai wakiltar mazabar Niger East ya ce ba shi da wata niyya na fita daga jam'iyya mai mulki a jihar zuwa PDP, ya ce makiya suka kirkiri rahoton.
Aminu Sani Jaji, jigon jam’iyyar APC a jihar Zamfara ya gwangwaje tawagar kamfen din Bola Tinubu da Kashim Shettima da kyautar motoci saba’in a ranar Talata.
Goodluck Jonathan ya bayyana abin da ya sa ba zai kuma neman takarar Shugaban kasa ba, yana ganin ya fara yawon neman takara yanzu, bata sunansa zai yi kawai.
Gwamnan Jihar Benue, Samuel Ortom ya bugi kirjinsa ya ce jam'iyyar Peoples Democratic Party, PDP, ce za ta lashe dukkan kujeru a babban zaben 2023 a jiharsa.
Jam'iyyar New Nigeria Peoples Party (NNPP) a Kaduna ta kori shugaban jam'iyya, Mr Ben Kure da mashawarci a bangaren shari'a, IB Ahmed kan zargin saba dokoki.
Mata sun daura damarar ganin ba a barsu a baya ba. Yanzu haka kimanin mata 24 ne aka tsayar takarar matakin gwamna a jam'iyyun siyasa daban-daban a fadin kasar.
Zaben Najeriya
Samu kari